Yayin azumin watan Ramadana na bana, intanet ce za ta zama kusan babbar abokiyar hulda, duk da cewa malamai na gargadar masu azumi a kan yin hakan a baya. "Wannan azumin daban ne da ragowar (wadanda ...
Idan kana aiki daga gida a wannan lokaci na annoba, to babu mamaki kudaden da kake kashewa sun ragu, babu kudin mota ko cin abinci a waje. A lokaci guda kuma, milyoyin ma'aikata sun rasa ko an tilasta ...
A rana 11 ga watan Maris na shekarar 2020 ne hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana Covid-19 a matsayin annoba, a lokacin kwarorin jama'a ne kawai suka kamu da ita a Afirka.
Cutar AIDS tana iya zama annoba ga duniya baki daya sakamakon matakin Amurka na katse taimakon agajin kasashen duniya, kuma tilas a maye gurbin taimakon idan ana neman kare duniya daga shiga annobar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results